Littafi Mai Tsarki

K. Mag 18:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda ya fara mai da magana a majalisa yakan zama kamar shi ne mai gaskiya, sai abokin shari'arsa ya mai da tasa maganar tukuna.

K. Mag 18

K. Mag 18:12-22