Littafi Mai Tsarki

K. Mag 18:14 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa zuciya ga rai yakan taimaki mutum sa'ad da yake ciwo, amma idan ya karai, to, tasa ta ƙare.

K. Mag 18

K. Mag 18:11-16