Littafi Mai Tsarki

K. Mag 16:32-33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

32. Ya fi kyau ka zama mai haƙuri da ka zama mai ƙarfi. Ya fi kyau ka iya mallakar kanka fiye da mallakar birane.

33. Mutane sukan jefa kuri'a don su san nufin Allah, amma Allah da kansa ne yake ba da amsa.