Littafi Mai Tsarki

K. Mag 16:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutumin da yake jin daɗin yin mugunta yakan tafi yawon nemanta, mugayen maganganunsa ƙuna suke kamar wuta.

K. Mag 16

K. Mag 16:26-33