Littafi Mai Tsarki

K. Mag 14:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutum mai hankali yana lura don ya kauce wa wahala, amma wawa rashin kula gare shi, yakan aikata kome da gaggawa.

K. Mag 14

K. Mag 14:10-26