Littafi Mai Tsarki

K. Mag 13:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗansu mutane sukan nuna su attajirai ne, alhali kuwa ba su da kome. Waɗansu kuma sukan nuna su matalauta ne, alhali kuwa suna da dukiya.

K. Mag 13

K. Mag 13:5-15