Littafi Mai Tsarki

K. Mag 13:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗa mai hikima yakan mai da hankali sa'ad da mahaifinsa yake kwaɓarsa, amma mutum mai girmankai ba ya yarda da kuskurensa.

K. Mag 13

K. Mag 13:1-4