Littafi Mai Tsarki

K. Mag 1:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yin fashi yakan zama sanadin mutuwar ɗan fashi a koyaushe. Wannan shi ne abin da yakan sami kowane mutum da ya kama sana'ar sata.

K. Mag 1

K. Mag 1:15-20