Littafi Mai Tsarki

Fit 9:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Fir'auna ya aika, ya tambaya, ashe, ko dabba guda daga cikin na Isra'ilawa ba ta mutu ba? Duk da haka zuciyar Fir'auna ta taurare, bai kuwa saki jama'ar ba.

Fit 9

Fit 9:1-8