Littafi Mai Tsarki

Fit 9:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya fita daga wurin Fir'auna ya rabu da birnin. Ya yi addu'a ga Ubangiji sai walƙiya da ƙanƙara suka tsaya, kwararowar ruwa kuma ta ɗauke.

Fit 9

Fit 9:29-35