Littafi Mai Tsarki

Fit 9:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Musa ya ce masa, “Da fitata daga cikin birnin, zan yi addu'a ga Ubangiji, walƙiya kuwa za ta tsaya, ƙanƙara kuma ta daina, don ku sani duniya ta Ubangiji ce.

Fit 9

Fit 9:22-31