Littafi Mai Tsarki

Fit 9:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Fir'auna ya aika, aka kirawo Musa da Haruna, ya ce musu, “Lalle a wannan karo na yi laifi, Ubangiji shi ne da gaskiya. Ni da jama'ata muke da kuskure.

Fit 9

Fit 9:26-35