Littafi Mai Tsarki

Fit 9:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ƙanƙarar ta bugi ko'ina a Masar. Dukan abin da yake cikin saura, mutum duk da dabba, da tsire-tsire duka, ƙanƙara ta buge su. Duk itatuwan da yake a saura aka ragargaza su.

Fit 9

Fit 9:16-35