Littafi Mai Tsarki

Fit 9:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yanzu fa, sai ka ba da umarni a lura da awaki, da dukan abin da yake naku wanda yake a saura, gama duk mutum ko dabba wanda ya ragu a saura, wato wanda ba a kawo shi gida ba, zai mutu sa'ad da ƙanƙarar ta zo.”’

Fit 9

Fit 9:17-20