Littafi Mai Tsarki

Fit 9:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama da ni kaina na miƙa dantsena na buge ka da jama'arka da annoba, ai, da an hallakar da ku a duniya ƙaƙaf.

Fit 9

Fit 9:5-22