Littafi Mai Tsarki

Fit 9:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuma ya ce wa Musa, “Tashi da sassafe, ka je ka sami Fir'auna, ka ce masa, ‘Ni Ubangiji Allah na Ibraniyawa, na ce ka saki jama'ata domin su yi mini sujada.

Fit 9

Fit 9:7-19