Littafi Mai Tsarki

Fit 9:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan suka ɗauko toka daga matoya, suka tsaya a gaban Fir'auna. Da Musa ya watsa ta sama, sai ta zama marurai suna ta fitowa a jikin mutum da dabba.

Fit 9

Fit 9:8-18