Littafi Mai Tsarki

Fit 8:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya aikata bisa ga roƙon Musa. Ƙudajen suka rabu da Fir'auna, da fādawansa, da jama'arsa. Ko ƙuda ɗaya bai ragu ba.

Fit 8

Fit 8:21-32