Littafi Mai Tsarki

Fit 8:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Nilu zai cika da kwaɗi, za su tashi, su shiga cikin fādarka, da ɗakin kwanciyarka, da gadonka, har da gidajen fadawanka da jama'arka. Za su kuma shiga matuyanka da kwanon tuwonka,

Fit 8

Fit 8:1-5