Littafi Mai Tsarki

Fit 8:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za mu yi tafiya kwana uku a jeji kafin mu miƙa hadaya ga Ubangiji Allahnmu kamar yadda ya umarce mu.”

Fit 8

Fit 8:22-32