Littafi Mai Tsarki

Fit 8:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haka kuwa Ubangiji ya aikata. Ƙudaje masu yawa suka shiga gidan Fir'auna, da gidan fādawansa, da ko'ina a ƙasar Masar. Ƙasar kuwa ta lalace saboda ƙudaje.

Fit 8

Fit 8:18-29