Littafi Mai Tsarki

Fit 8:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da Musa da Haruna suka fita daga gaban Fir'auna, sai Musa ya roƙi Ubangiji ya kawar da kwaɗin nan da suka azabta wa Fir'auna.

Fit 8

Fit 8:4-14