Littafi Mai Tsarki

Fit 7:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kifayen da suke cikin Nilu suka mutu. Nilu kuwa ya yi ɗoyi, har Masarawa ba su iya shan ruwansa ba. Ko'ina kuma a ƙasar Masar akwai jini.

Fit 7

Fit 7:16-22