Littafi Mai Tsarki

Fit 7:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce, za ka sani shi ne Ubangiji ta wurin abin da zan aikata. Zan bugi ruwan Nilu da sandan da yake hannuna, ruwan kuwa zai rikiɗe ya zama jini.

Fit 7

Fit 7:8-25