Littafi Mai Tsarki

Fit 7:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya ce wa Musa, “Duba, zan maishe ka kamar Allah ga Fir'auna. Ɗan'uwanka, Haruna kuwa, zai zama manzonka.

Fit 7

Fit 7:1-3