Littafi Mai Tsarki

Fit 6:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amram ya auri Yokabed 'yar'uwar mahaifinsa, ta kuwa haifa masa Haruna da Musa. Amram ya rayu shekara ɗari da talatin da bakwai.

Fit 6

Fit 6:11-27