Littafi Mai Tsarki

Fit 6:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne sunayen 'ya'yan Lawi bisa ga iyalansu, Gershon, da Kohat, da Merari. Lawi ya rayu shekara ɗari da talatin da bakwai.

Fit 6

Fit 6:15-20