Littafi Mai Tsarki

Fit 5:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama tun da na tafi wurin Fir'auna, na yi masa magana da sunanka, ya mugunta wa wannan jama'a, kai kuwa ba ka ceci jama'arka ba ko kaɗan!”

Fit 5

Fit 5:16-23