Littafi Mai Tsarki

Fit 5:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shugabannin aikin gandun suka matsa musu, suna cewa, “Sai ku cika aikinku na kowace rana daidai yadda kuke yi a dā lokacin da ake ba ku budu.”

Fit 5

Fit 5:12-15