Littafi Mai Tsarki

Fit 40:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma yi farfajiya kewaye da alfarwa da bagaden, ya sa labulen ƙofar farfajiyar. Da haka Musa ya gama aikin.

Fit 40

Fit 40:23-38