Littafi Mai Tsarki

Fit 40:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma sa bagade na ƙona hadaya a ƙofar alfarwa ta sujada, sa'an nan ya miƙa hadaya ta ƙonawa da ta gari kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.

Fit 40

Fit 40:28-36