Littafi Mai Tsarki

Fit 40:16-19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

16. Haka kuwa Musa ya yi dukan abin da Ubangiji ya umarce shi.

17. A rana ta fari ga wata na fari a shekara ta biyu, aka kafa alfarwa.

18. Sai musa ya kafa alfarwa, ya kafa kwasfanta, ya jera katakanta, ya sa mata sandunanta, ya kakkafa dirkokinta.

19. Sa'an nan ya shimfiÉ—a murfi a bisa alfarwa ya rufe alfarwar kamar yadda Ubangiji ya umarce shi.