Littafi Mai Tsarki

Fit 4:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dattawan kuwa suka gaskata. Sa'ad da suka ji Ubangiji ya ziyarci Isra'ilawa, ya kuma ga wahalarsu, sai suka sunkuya, suka yi masa sujada.

Fit 4

Fit 4:21-31