Littafi Mai Tsarki

Fit 4:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Ziffora ta ɗauki ƙanƙara ta yanke loɓar ɗanta, ta taɓa gaban Musa da shi, ta ce, “Kai angon jini kake a gare ni.”

Fit 4

Fit 4:19-31