Littafi Mai Tsarki

Fit 39:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai suka kawo wa Musa alfarwa da dukan kayayyakinta, wato da maratayanta, da katakanta, da sandunanta, da dirkokinta, da kwasfanta,

Fit 39

Fit 39:27-38