Littafi Mai Tsarki

Fit 39:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

An kuma buga zinariya fake-fake, suka yanyanka ta zare-zare don su yi saƙa da ita tare da zane na shuɗi, da na shunayya, da na mulufi, da na lallausan lilin, aikin gwani mai fasaha.

Fit 39

Fit 39:1-5