Littafi Mai Tsarki

Fit 38:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da tagulla ya yi duk kayayyakin bagaden, da kwanoni, da babban cokali, da daruna, da cokula masu yatsotsi, da farantan wuta.

Fit 38

Fit 38:1-8