Littafi Mai Tsarki

Fit 38:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wannan shi ne lissafin abubuwan da aka yi alfarwa ta sujada da su, yadda aka lasafta bisa ga umarnin Musa domin aikin Lawiyawa a ƙarƙashin jagorar Itamar, ɗan Haruna firist.

Fit 38

Fit 38:14-31