Littafi Mai Tsarki

Fit 38:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Tsawon labule na wajen gefen arewa kamu ɗari ne. An yi dirkokinsa guda ashirin da kwasfansu ashirin da tagulla, amma an yi maratayan dirkoki da maɗaurai da azurfa.

Fit 38

Fit 38:10-13