Littafi Mai Tsarki

Fit 37:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kerubobin suka buɗe fikafikansu sama, suka inuwantar da murfin da fikafikansu. Fuskokinsu kuma na duban juna, suna kuma fuskantar murfin.

Fit 37

Fit 37:1-12