Littafi Mai Tsarki

Fit 37:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya yi bagaden ƙona turare da itacen ƙirya, tsawonsa kamu ɗaya, fāɗinsa kamu ɗaya, shi murabba'i ne, tsayinsa kuma kamu biyu ne, zankayensa kuwa a haɗe suke da shi.

Fit 37

Fit 37:24-29