Littafi Mai Tsarki

Fit 35:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai dukan mata da maza na Isra'ilawa waɗanda zuciyarsu ta iza su, suka kawo kowane irin abu domin yin aikin da Ubangiji ya umarci Musa. Suka kawo sadaka ta yardar rai ga Ubangiji.

Fit 35

Fit 35:21-35