Littafi Mai Tsarki

Fit 35:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Cikin kwana shida za a yi aiki, amma rana ta bakwai Asabar ce tsattsarka ta Ubangiji ta hutawa sosai. Duk wanda ya yi kowane irin aiki a cikinta, sai a kashe shi.

Fit 35

Fit 35:1-12