Littafi Mai Tsarki

Fit 34:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce, “Idan na sami tagomashi a gare ka, ya Ubangiji, ina roƙonka, ka yi tafiya tare da mu, ko da yake jama'a masu taurinkai ne, ka gafarta laifinmu, da zunubinmu, ka sa mu zama abin gādonka.”

Fit 34

Fit 34:5-15