Littafi Mai Tsarki

Fit 34:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ni ne mai nuna ƙauna ga dubbai, mai gafarta mugunta, da laifi, da zunubi, wanda ba zai kuɓutar da mai mugunta ba, amma saboda laifin iyaye nakan hukunta 'ya'ya da jikoki har tsara ta uku da ta huɗu.”

Fit 34

Fit 34:2-11