Littafi Mai Tsarki

Fit 34:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Musa ya sassaƙa alluna biyu na dutse kamar na farko, ya tashi da sassafe, ya hau Dutsen Sina'i, kamar yadda Ubangiji ya umarce shi. Ya riƙe allunan nan biyu na dutse a hannunsa.

Fit 34

Fit 34:1-8