Littafi Mai Tsarki

Fit 34:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jama'ar Isra'ila kuwa sukan ga fuskar Musa tana annuri. Sa'an nan Musa ya sāke lulluɓe fuskarsa, har lokacin da ya shiga don ya yi magana da Ubangiji.

Fit 34

Fit 34:34-35