Littafi Mai Tsarki

Fit 34:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama zan kori al'ummai daga gabanku, in fāɗaɗa kan iyakarku. Ba wanda zai yi ƙyashin ƙasarku a lokatan nan uku na shekara da kukan hallara a gaban Ubangiji Allahnku.

Fit 34

Fit 34:16-29