Littafi Mai Tsarki

Fit 34:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ɗan farin jaki kuwa za ku fansa da ɗan rago, in kuwa ba za ku fansa da ɗan rago ba, sai ku karya wuyansa. Za ku fanshi kowane ɗan fari. Kada a sami wanda ya zo gabana hannu wofi.

Fit 34

Fit 34:19-28