Littafi Mai Tsarki

Fit 34:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku kiyaye abin da na umarce ku a wannan rana. Ga shi, zan kora muku Amoriyawa, da Kan'aniyawa, da Hittiyawa, da Ferizziyawa, da Hiwiyawa, da Yebusiyawa.

Fit 34

Fit 34:10-18